27.1 C
Abuja
Saturday, October 1, 2022

Kotu Ta Raba Auren Miji Da Mata A Abuja

Kotu ta raba auren miji da mata...

Ina matuƙar jin zafin yajin aikin da ASUU ke yi -Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yace yana jin...

Juyin Mulki: Sojoji Sun Hanɓarar da Shugaban Ƙasa Mai Ci

Sojojin ƙasar Burkina Faso bisa jagorancin kyaptin...

Tsaro

Kotu Ta Raba Auren Miji Da Mata A Abuja

Kotu ta raba auren miji da mata saboda rashin haihuwa a AbujaWata kotu dake zamanta a Nyanya dake babban birnin tarayya Abuja ta raba aure na tsawon shekaru goma...

Ina matuƙar jin zafin yajin aikin da ASUU ke yi -Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yace yana jin raɗaɗin zafin cigaba da yawaitar samun tsaikon...

Juyin Mulki: Sojoji Sun Hanɓarar da Shugaban Ƙasa Mai Ci

Sojojin ƙasar Burkina Faso bisa jagorancin kyaptin Ibrahim Traore sun fitar da sanarwar hanɓarar...

Zaƙaƙurin ɗan Najeriya ya siye kamfanin da yake koyon aiki bayan shekara uku, hotunan sun ƙayatar

Wani zaƙaƙurin lauya ɗan Najeriya, Charles Osuji ya siya wani kamfani wanda a da...

Daga ƙarshe dai an bayyana dalilin da yasa Tinubu yayi balaguro zuwa ƙasar waje

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu,...

Ƴan ta’adda sun halaka babban ɗa ga wani ɗan majalisa a jihar Bauchi

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun halaka babban ɗa ga ɗan majalisar dake wakiltar mazaɓar Dass, Baba Ali, a majalisar...

Kotu ta chafke wani darakta a garin Sokoto bisa badakalar aiki

Wata babbar kotun tarayya da ke Sokoto a ranar Larabar da ta gabata ta bayar da umarnin a tsare wani darakta a hukumar kula...

Jami’an DSS sun cafke wani soja mai safarar makamai ga ƴan ta’adda a Abuja

Jami'an hukumar farin kaya ta DSS sun cafke wani soja a Abuja bisa zargin bada haya da siyar da bindigu ga masu garkuwa da...

Za mu fallasa tare da ladabtar da duk ma’aikacin da muka kama da hannu wajen satar mai – NSCDC

Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, Dakta Ahmed Audi, ya yi alkawarin hukunta duk wani jami’in da aka samu da hannu...

Yan bindiga sun harbe wani dan kasuwa Inyamuri a jihar Kano

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbe wani dan kasuwa dan kabilar Ibo mai suna Mista Ifeanyi a...

Yan bindiga sun hallaka mutane 15 a wani hari da suka kai masallaci a jihar Zamfara

Akalla mutum 15 ne suka ransa ransu wasu da dama suka jikkata a wani hari da aka kai wani masallaci a jihar Zamfara.Kamfanin Dillacin...

Ƴan bindiga sun farmaki tawagar ɗan takarar gwamnan APC a Kaduna, sun sace jiga-jigan jam’iyyar

Ƴan bindiga sun sace wasu ƙusoshin jam'iyyar APC a jihar Kaduna a wani harin da ya auku akan hanyar Kaduna-Kachia a jihar Kaduna.Jaridar Daily...

Jiragen yaƙin NAF sun sake yin luguden wuta a sansanin wani ƙasurgumin shugaban ƴan bindiga a Zamfara

Rundunar sojojin saman Najeriya ta sake yin luguden wuta a sansanin wani ƙasurgumin shugaban ƴan bindiga a jihar Zamfara.Jiragen yaƙin rundunar sun yi luguden...

Daukar Ma’aikata: Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta gargadi ‘yan Najeriya da suyi hattara da ‘yan damfara

Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta Najeriya, NCoS, ta gargadi masu neman aikin yi da su kula da kyau don gudun fadawa hannun...

Cutar kwalara ta yi sanadiyyar mutuwar tubabbun ‘yan Boko haram su 11

Akalla mutane 25 ciki har da mayakan Boko Haram 20 da suka mika wuya ne suka rasa ransu sakamakon barkewar cutar kwalara a sansanin...

ASUU: Karku sake ku tare Titin hanyar Kaduna zuwa Abuja – Gargadin El-Rufa’i ga kungiyar Daliban Najeriya

Gwamnatin jihar Kaduna a ranar Talata ta ce ba za ta amince da tare babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja da kungiyar dalibai ta kasa...

Hukumar NDLEA ta kama kwalaben Akuskura 26,600 a jihar Kano

Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kama wani fitaccen mai hada abinda aka sani da Akuskura a Kano.Jami’an sun...

Ƴan bindiga da dama sun halaka bayan sojin sama sun yi luguden wuta sansanin Bello Turji

Rundunar sojin saman Najeriya tayi luguden wuta a sansanin riƙaƙƙen ɗan ta'adda Bello Turji, a ranar Asabar a jihar Zamfara, inda ta hari wasu...

Ƴan sanda sun cafke masu safarar makamai da kayan sojoji ga ƴan bindiga a Zamfara

Hukumar ƴan sandan jihar Zamfara ta cafke masu bada bayanai da safarar makamai ga ƴan bindiga a jihar.Kakakin hukumar, Mohammed Shehu, shine ya sanar...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTsaro