24.4 C
Abuja
Wednesday, September 28, 2022

Tattalin Arziki

“Ina jin ƙamshin mutuwa wata bakwai kawai suka rage min” Cewar budurwa cikin kuka

Bidiyon wata budurwa wacce tayi iƙirarin cewa wata bakwai kawai ya rage mata a duniya ya sosa zuƙatan mutane a yanar gizo.Budurwar mai suna Malkai ta garzaya manhajar TikTok...

Tsohon kyaftin din Super Eagles Mikel Obi ya yi ritaya daga buga kwallo

Tsohon kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Mikel Obi ya sanar da...

Magidanci na son amsar hotunan tsiraicin tsohuwar matarsa don ya dinga tunawa da ita

Wata mata daga Utah, can Amurka ta bayyana yadda wani Alkali ya umarceta da...

Budurwa ta kunshi takaici bayan raka kawarta da saurayi wurin cin abinci, ya ki siya mata komai

Samari da dama sun yaba wa wani matashi wanda ya dauki wani tsatstsauran mataki...

Jami’an DSS sun cafke wani soja mai safarar makamai ga ƴan ta’adda a Abuja

Jami'an hukumar farin kaya ta DSS sun cafke wani soja a Abuja bisa zargin...

Za mu fallasa tare da ladabtar da duk ma’aikacin da muka kama da hannu wajen satar mai – NSCDC

Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, Dakta Ahmed Audi, ya yi alkawarin hukunta duk wani jami’in da aka samu da hannu...

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kama wani dan kasar China bisa laifin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba

Hukumar yaki da cin hanci shiyyar garin Ilorin, EFCC, ta kama wani dan kasar China mai suna Gang Deng.Gang dan kimanin 29 da haihuwa,...

Yadda muke sa ido kan mutanen da ke cire kudi a bankuna, muna yi musu fashi -Cewar Wanda ake zargi

Wani mai satar kudin mutane da ‘yan sanda suka kama a jihar Zamfara ya bayyana yadda yake yi wa mutane fashi bayan sun cire...

Duk da yanayin yadda abubuwa suka chanza, tattalin arzikin Najeriya na ci gaba da bunkasa – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce duk da tabarbarewar tattalin arzikin duniya da matsalolin cikin gida, tattalin arzikin Najeriya ya ci gaba da hauhawa...

Najeriya za ta zama babbar mai samar da iskar gas zuwa kasashen Ketare– cewar ministan man Fetur Sylva

Karamin ministan albarkatun man fetur Timipre Sylva, ya ce Najeriya na shirin zama babbar mai samar da iskar gas a Turai, sakamakon matsalar makamashin...

Tallafin kudin mai:’Yan majalisar Wakilai sun fara tantance yawan man da ake amfani da shi a kullum a Najeriya

Kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan harkokin da suka shafi amfani da man fetur sun fara tantance yawan man fetur din da ake...

Walwala : Mutane suna son yiwa Najeriya hidima amma zancen gaskiya mutane a yunwace suke – Inji Sanusi

Tsohon Sarkin Kano mai murabus , Alhaji Muhammadu Sanusi, ya bukaci ‘yan takarar Shugabancin  kasa da su ba da fifiko ga fannin kiwon lafiya...

Za a kammala aikin titin Kano zuwa Katsina kafin karshen shekarar 2022 –Cewar Minista

Gwamnatin tarayya ta ce za ta kaddamar da aikin sake gina hanyar Kano zuwa Katsina kashi na daya kafin karshen wannan shekara.Karamin Ministan ayyuka...

SSANU, NASU sun dakatar da yajin aikin da suka shafe watanni suna yi

Kwamitin hadin gwiwa na jami’o’in Najeriya (JAC) da kungiyar masu zaman kansu ta kasa (NASU) da kuma manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya (SSANU) sun bayyana...

Sojojin ruwan Najeriya sun kama wani jirgin ruwan Norway da ke satar danyen mai a Najeriya

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta kama wani jirgin ruwa, Motar Tanka (MT) HEROIC IDUN, mallakin Hunter Tankers AS, da ke zaune a Scandinavia,...

Wani lauya ya yi kira ga Dangote, Otedola da su biya kungiyar ASUU abin da ta nema tunda gwamnati ta kasa

Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito, wani lauya  Pelumi Olajengbesi ya bukaci Aliko Dangote, Femi Otedola, Abdul Samad Rabiu, da Mike Adenuga,...

Addu’a kalfiyan ta samun aikin yi ga masu neman aiki

Jaridar Islamic Information, sun wallafa wata addu'a mai cike da tarihi da kuma biyan bukatar mai nema a duk lokacin da yake neman aiki ,...

Gobara ta barke a Majalisar Dokoki ta kasa ta kona takardu da wasu kayan ofis

Takardu da kayan ofis da dama sun lalace biyo bayan wata gobara da ta tashi a sabon reshen majalisar dokokin kasar a ranar Alhamis.A...

Hare-haren ‘yan bindiga na hana tara kudaden shiga – Kwastam

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta hukumar kwastam ta Najeriya ta ce tana fuskantar koma baya wajen tattara kudaden shiga sakamakon hare-haren da ‘yan...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTattalin Arziki