20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Zaria

Yadda wani matashi ya lakada wa mahaifinsa duka a garin Basawa da ke Zaria

Wani matashi mai suna Bilal ya lakada wa mahaifinsa duka a Basawa da ke Zaria, karkashin Jihar Kaduna bayan wata hayaniya ta hada su...

Muhimman abubuwa 6 da ya dace ku sani akan Malam Sani, limamin da ya rasu yana jan sallar Tahajjud a Zaria

A daren 23 ga watan Ramadana ne labarin rasuwar Alaramma Sani Lawal, wani matashin limami ya yadu a kafafen sada zumuntar zamani.Kamar yadda aka...

Allahu Akbar: Yadda wani matashin Limami ya rasu a daren jiya yana tsaka da jan sallar Tahajjud a Samarun Zaria

Wani ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook, Bulama Adamu ya wallafa labarin mutuwar wani matashin malami a shafinsa.Kamar yadda ya shaida,...

Tun bayan haihuwar jakin da ta yi, mutane sun daina siyan abincinta, Makwabtanta sun magantu

Matar da ta haifi jaki a farkon makon nan ta fara fuskantar kalubale iri-iri tun bayan aukuwar mummunan lamarin nan.Dama sana’arta siyar da abinci...

Yadda makwabci na ya kashe ‘ya ta mai shekara 8 bayan na biya kudin fansa N3m – Magidanci daga Zaria

Wani mutumin Zaria, Alhaji Shu’aibu Wa'alamu, ya bayyana yadda aka yi garkuwa da ‘yar sa ‘yar shekara 8 tare da kashe ta bayan ya...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsZaria