Ja’afar Ja’afar, Barista Bulama Bukarti da sauran su sun yi zanga-zanga a birnin Landan, sun ce Buhari ya gaza
'Yan Najeriya da ke zama London sun fita zanga-zanga inda suka ce Buhari ya gaza sakamakon rashin tsaro da ya addabi arewacin Najeriya. A ranar…