Bayan tsige Mahdi da sa’o’i kadan, gwamnatin Jihar Zamfara ta maye gurbinsa da Haruna Nasiha
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta tantance sabon mataimakin gwamnan Jihar Zamfara mai suna Sanata Hassan Nasiha, Daily Nigerian ta ruwaito. Nasiha a yanzu shi ne…