Hotuna: Zahra Buhari da mijinta na murnar cika shekaru 4 da yin aure
Diya ga shugaban kasar Najeriya, Zahra Buhari, ta wallafa wani rubutu a shafinta na sada zumunta domin taya kanta da mijinta Ahmed Indimi murnar cika shekaru hudu da yin aure...