Da duminsa: Ta yuwu mu ladabtar da Tinubu kan tonon sililin da ya yi wa Buhari, Shugaban APC Adamu
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce akwai yuwuwar Bola Tinubu, jigon jam'iyyar APC na kasa ya fuskanci fushin jam'iyyar sakamakon tonon…