Atiku ya lallasa Wike da sauransu, ya yi caraf da tikitin takarar shugabancin kasa na PDP
Tsohon mataimakin shugabannin kasa Atiku Abubakar ya yi ram da tikitin takarar shugabannin kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023.Atiku ya samu kuri'u 371...
Shugabancin ƙasa 2023: Zan fi mayar da hankali akan tsaro da habbaka tattalin arziki -Tambuwal
Fitaccen dan takarar shugaban ƙasa kuma gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya jaddada cewa tsaro da tattalin arziki ne za su kasance manyan...
Zaben 2023: Babu nuna bangaranci a jam’iyyar APC – Kalu
Sanata Orji Uzor Kalu ya ce babu bangaranci wajen bada tikitin shugabancin Najeriya a jam'iyyar APC a zaben 2023, inda ya kara da cewa...