24.1 C
Abuja
Sunday, November 27, 2022

Tag: Zabe

ZABEN 2023: Muhimmin dalilin da zai sa dole na lashe zabe a shekarar 2023 – Inji Tunibu 

Dan takarar jamiyya mai mulki ta APC, Bola Ahmad Tunibun, ya bayyana dalilin da zai sa dole ya lashe zabe shugaban kasa mai zuwa,...

ZABEN 2023 : Ina matukar sa ran ‘yan Nageriya sai  sun  kayar da jamiyyar APC – Atiku 

Dan takarar Shugabancin kasa a jamiyyar PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya koka dangane da yanayin da kasar Najeriya take ciki,...

Ko ka goge ko baka goge  ba ba zamu zabe ka ba – Inji wata budurwa ga Atiku akan jajantawar sa ga harin coci...

Wata budurwa mai suna Rinu Oduala, ta budewa Atiku wuta akan Allah wadai din da yayi, na mummunan kisan  da aka yi na yan cocin...

2023 : Ina yin tattaki daga Abuja zuwa Legas a kafa saboda kaunar Tunibu – Inji wani matashin Bakano

Hassan Lawan, wani dan garin Durun, dake karamar hukumar Kabo ta jihar Kano, ya fara tattaki ranar Laraba tun daga Abuja zai je Legas,...

Ganduje ya bayyana mutum daya tilo da ya zama tilas ga ‘yan Arewa su zabe shi a matsayin shugaban kasa

 Gabanin shekarar dubu biyu da ashirin da uku 2023, gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace, Asiwaju Bola Ahmad Tunibu, shine dan takarar da...

An yi wa minista ihu a yayin da ta ke gabatar da takardun shaida ga sabbin shugabannin kananan hukumomin FCT

Ƙaramar ministar babban birnin tarayya Abuja, Hajiya Ramatu Tijjani Aliyu, ta sha caccaka a lokacin da ta ke bai wa sabbin shugabannin yankin da...

Ko PDP na so ko bata so sai jam’iyyar APC ta lashe zabe a shekarar 2023 – Mataimakin shugaban majalisar dattawa

Mataimakin shugaban majalisar dattawa ta Nageriya, sanata Ovie Omo-Agege, ya bayyana cewa, ko jamiyyar PDP mai adawa tana so ko bata so, sai jamiyyar...

Zaben 2023: Cancanta za mu bi wajen zaɓar shugaban ƙasa -inji dattawan arewa

Ƙungiyar dattawan arewa ta tabbatar da cewa yankin arewa zai zaɓi ɗan takarar shugaban ƙasa wanda ya cancanta ne, ba tare da yin la'akari...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsZabe