24.1 C
Abuja
Saturday, November 26, 2022

Tag: yaro

Yadda wani fasihin yaro ya kera rokoki, hotunan sun dauki hankula

Wani karamin yaro dan kasar Ethiopia yayi wani gagarumin abin ban mamaki wanda ya dauki hankulan mutane da dama.Yaron mai shekaru 16 a duniya...

Yaro mai aikin birkilanci yana kuka ya koma makaranta, bidiyon sa ya dauki hankula

Kamorudeen, karamin yaron nan wanda bidiyon sa yana aikin birkilanci yana kuka, ya karade yanar gizo ya koma makaranta.Wannan labarin mai dadin saurare dai...

Yaron da ya hangame baki yayin faretin cikar Najeriya 62 da samun ‘yanci na shan caccaka

Yayin da Najeriya tasha shagalin cikarta shekaru 62 da samun ‘yancin kai, abubuwa da na daukar hankali duk sun wakana amma akwai hotunan da...

“Mahaifiyata nake son taimako” Cewar yaro mai kuka yana aikin birkilanci

Bidiyon wani yaro mai aikin ƙwadago na birkilanci ya sosa zuciyar mutane da dama.A cikin bidiyon an nuna yaron yana a wajen aikin birkilanci...

An kama dan shekara 18 da laifin kashe uwa da danta 

Rundunar hukumar yan sanda ta jihar Adamawa, a ranar Litinin 6 Yuni, ta kama wani dan shekara 18 da ake zargi da mummunan kisa...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsYaro