Wata sabuwa: Musulmai sun kai ziyara coci, domin taya Kiristoci murnar Kirsimeti
Wani sabon al'amari da ba kasafai ya fiya faruwa ba a duniyar nan, wasu Musulmai sunyi fatali da koyarwar addini sun shiga cikin Kiristoci domin taya su murnar ranar haihuwar Annabi Isah...