Tag:'yan sanda
Labarai
Daga shiga mota daya: Karuwa ta cizge kunnen matafiyi sannan ta hadiye a gabanshi
Wani matafiyi ya ga takanshi bayan wata karuwa wacce tayi tatil ta giya ta cizge masa kunne sannan ta hadiye a gabansa, LIB ta...
Labarai
Hukuma ta yi ram da wanda ya kona mazaunan ‘yar aikin gidansa da dutsen guga mai zafi
Rundunar ‘yan sandan Jihar Imo sun kama wani Uzoma Egbema bayan ya yi amfani da dutsen guga mai zafi wurin kona mazaunan ‘yar aikin...
Labarai
HURIWA ta nemi a sauke kwamishinan ‘yan sandan Kano akan rashin binciken tashin bam a jihar
Kungiyar kare hakkin bil'adama, wacce ke rubutu akan kare hakkin bil'adama ta Najeriya (HURIWA), a ranar Alhamis ta bukaci a sauke kwamishinan 'yan sandan...
Labarai
Filato: Bayan bidiyon wasu ‘yan sanda ya bayyana su na amshe kudaden ‘yan acaba akan titi, hukuma ta yi ram da su
Rundunar ‘yan sandan Jihar Filato ta kama jami’anta 2 da aka dauki bidiyonsu su na amsar rashawa a hannun ‘yan acaba da ke kan...
Labarai
An harbe ‘yan garkuwa da mutane guda 3 an kubutar da mutane a Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta sanar da bindige yan garkuwa da mutane guda uku, tare da kubutar da mutane biyu da aka sace...
Labarai
Abubuwa 12 masu ban sha’awa game da DCP Abba Kyari, na uku zai bada mamaki
Tun da farko dai rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama DCP Abba Kyari da wasu jami’an ‘yan sanda hudu bisa zarginsu da laifin haɗa...
Labarai
Yadda ‘yan fashi suka watsar da N34m da suka sace a kan titi, ‘yan sanda suka tsince tas
Kasa da sa’o’i 24 bayan gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki ya kai ziyara yankin, ‘yan sanda sun samu nasarar tsince sama da miliyan 34,...
Labarai
‘Yan sandan Kaduna sun kama jami’in KASTELEA da ya yi wa direban duka, ya kashe shi har lahira
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama wani jami’in hukumar kiyaye zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kaduna wanda ake zargi da lakaɗawa wani...
Latest news
Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda
‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta...
Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta
Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na...
Wata mata ta haihu a masallacin Annabi
Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu...
Must read
Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda
‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su...
Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta
Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama...