Tag:yan sanda
Labarai
Yadda dan sanda ya bindige abokin aikin sa bayan gardama ta barke a tsakanin su
Hukumar 'yan sandan jihar Abia ta bayyana cewa ta cafke wani jami'in dan sanda bisa bindige abokin aikin sa.Dan sandan da aka halaka mai...
Labarai
Ƴan sanda sun cafke riƙaƙƙen ɓarawo mai yaudarar mata zuwa otal yana musu sata
Jami'an ƴan sanda na Surulure a jihar Legas sun cafke wani ɓarawo mai suna Ifeanyi Odieze Ezenagu mai shakaru 34 bisa zargin tafka laifin...
Labarai
‘Yan sanda sun kama masu laifi ‘yan daba da barayi har 198 a garin Kano
Hukumar rundunar yan sanda ta jihar Kano, tace ta cafke wadansu da ake zargin masu aikata laifuka ne yan daba da barayi har su...
Labarai
An kama dan shekara 18 da laifin kashe uwa da danta
Rundunar hukumar yan sanda ta jihar Adamawa, a ranar Litinin 6 Yuni, ta kama wani dan shekara 18 da ake zargi da mummunan kisa...
Labarai
An kama wasu matasa 3 sun yanke kan wani mutum a jihar Gombe
Rundunar yan sanda ta jihar Gwambe, ta cafke matasa uku 3 saboda zargin samun su kan mutum, sabon yanka. Matasan da ake zargin da suka...
Labarai
‘Yan sanda sun kama matashi da laifin kashe mahaifiyar sa
A Jiya Laraba ne 'yan sanda suka yi atisaye, inda suka cafke mutane takwas masu laifi daban-daban a jihar Gwambe. Daya daga cikin masu laifin...
Labarai
Abba Kyari: Sunayen ‘yan sanda 5 da aka bankado aka tura su ga NDLEA akan harkar miyagun kwayoyi
A ranar Litinin, 15 ga watan Fabrairun 2022, ‘yan sanda sun samu nasarar kama DCP Abba Kyari da wasu jami’an ‘yan sanda guda 4...
Latest news
Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda
‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta...
Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta
Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na...
Wata mata ta haihu a masallacin Annabi
Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu...
Must read
Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda
‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su...
Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta
Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama...