37.1 C
Abuja
Tuesday, March 28, 2023

Tag: 'Yan Najeriya

Gwamnatin jihar Adamawa ta hana fitar da shanaye zuwa kudancin Najeriya

Gwamnatin jihar Adamawa ta bayyana cewa ta yanke shawarar hana dillalai sayar da shanu domin haɓɓaka hanyoyin samun ƙuɗaɗen shiga ga jihar.Gwamnatin ta bayyana...

Za mu yi amfani da sihiri da asiri don ganin mun kwato Sunday Igboho daga gidan yari – Agbekoya

Kungiyar manoma ta Agbekoya ta ce ko ta halin yaya sai ta ciro Sunday Igboho daga kurkukuKungiyar tace tana sane da cewa Jamhuriyar Benin...

Shugaban Kasa Buhari Ya Ce Ya Yi Iyakar Iyawar kokarinsa ga ‘yan Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa shekaru 7 da ya yi yana shugabancin kasar NajeriyaShugaban ya bayyana cewa ya yi iyakar kokarin sa ga...

An yaudari ‘yan Najeriya, tarin kwali babu sana’ar hannu babbar matsala ne, Injiniya Mustapha Habu

Najeriya - Gidan talabijin din Tambarin Hausa sun tattauna da Injiniya Mustapha Habu kamar yadda Engausa Global Hub su ka wallafa a shafin su...

‘Yan Arewa munafukai ne sun yi shiru saboda Musulmi dan Arewa ne yake mulki – Aisha Yesufu

‘Yar gwagwarmaya Aisha Yesufu ta yi wa ‘yan arewa wankin babban bargo ciki har da wasu masu yi mata tsokaci a karkashin wallafarta.A cewarta,...

Osinbajo: Mun kammala shirin tsamo ‘yan Najeriya miliyan 20 daga bakin talauci

Daya daga cikin manyan alkawuran da mulkin Buhari yayi wa 'yan Najeriya shine kawar da talauci kamar yadda ko wanne dan Najeriya ya...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTags'Yan Najeriya