36.1 C
Abuja
Friday, January 27, 2023

Tag: Yan Bindiga

Dakarun sojojin Najeriya sun halaka wani ƙasurgumin shugaban ƴan bindiga

Bayan kwashe dogon lokaci yana addabar mutane da tserewa jami'an tsaro, wani ƙasurgumin shugaban ƴan ta'adda mai suna ‘Dogo Maikasuwa’ ya gamu da ajalin...

Kaduna: Dakarun sojoji sun lalata sansanin ƴan bindiga 100, sun tura da dama barzahu

Dakarun sojojin Najeriya sun halaka ƴan bindiga 152 sannan sun lalata sama da sansanin su guda 100 a jihar Kaduna.Kwamishinan tsaro da harkokin cikin...

‘Yan bindiga da dama sun soye a wani harin da jiragen NAF suka kai a sansanin shugaban ‘yan bindiga a Zamfara

Jiragen yakin sojojin sama na Najeriya (NAF) sun yi luguden wuta a sansanin wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga, Halilu Sububu, a karamar hukumar Maradun...

Masu garkuwa da mutane sun afka masallaci, sun halaka rai tare da sace dan kasuwa da dansa

Masu garkuwa da mutane wanda yawan su yakai mutum 10 sun farmaki wani masallaci a Jalingo, babban birnin jihar Taraba.Masu garkuwa da mutanen sun...

Jiragen yakin NAF sun halaka wani kasurgumin shugaban ‘yan ta’adda a Kaduna

Akwai alamu masu karfi dake nuna cewa jiragen yakin sojin sama sun halaka rikakken shugaban 'yan ta'adda, Ali Dogo wanda akafi sani da Yellow,...

Ƴan bindiga sun sace wani basarake da matar sa a jihar Kwara

Ƴan bindiga sun sace wani basarake tare da matar sa da kuma direban sa a jihat Kwara.Ƴan bindigan sun sace basaraken na Owa Anire,...

Yadda ƴan ta’adda suka sanya ni sharɓar kuka -Shugaban majalisar dokokin Nasarawa

Shugaban majalisar dokokin jihar Nasarawa, Alhajo Ibrahim Balarabe Abdullahi, ya bayyana yadda ƴan ta'addan Darul-Salam suka sanya shi sharɓar kuka.Abdullahi, wanda yake wakiltar mazaɓun...

Ƴan ta’adda sun halaka babban ɗa ga wani ɗan majalisa a jihar Bauchi

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun halaka babban ɗa ga ɗan majalisar dake wakiltar mazaɓar Dass, Baba Ali, a majalisar...

Jami’an DSS sun cafke wani soja mai safarar makamai ga ƴan ta’adda a Abuja

Jami'an hukumar farin kaya ta DSS sun cafke wani soja a Abuja bisa zargin bada haya da siyar da bindigu ga masu garkuwa da...

Yan bindiga sun harbe wani dan kasuwa Inyamuri a jihar Kano

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbe wani dan kasuwa dan kabilar Ibo mai suna Mista Ifeanyi a...

Yan bindiga sun hallaka mutane 15 a wani hari da suka kai masallaci a jihar Zamfara

Akalla mutum 15 ne suka ransa ransu wasu da dama suka jikkata a wani hari da aka kai wani masallaci a jihar Zamfara.Kamfanin Dillacin...

Ƴan bindiga sun farmaki tawagar ɗan takarar gwamnan APC a Kaduna, sun sace jiga-jigan jam’iyyar

Ƴan bindiga sun sace wasu ƙusoshin jam'iyyar APC a jihar Kaduna a wani harin da ya auku akan hanyar Kaduna-Kachia a jihar Kaduna.Jaridar Daily...

Ƴan bindiga da dama sun halaka bayan sojin sama sun yi luguden wuta sansanin Bello Turji

Rundunar sojin saman Najeriya tayi luguden wuta a sansanin riƙaƙƙen ɗan ta'adda Bello Turji, a ranar Asabar a jihar Zamfara, inda ta hari wasu...

Ƴan sanda sun cafke masu safarar makamai da kayan sojoji ga ƴan bindiga a Zamfara

Hukumar ƴan sandan jihar Zamfara ta cafke masu bada bayanai da safarar makamai ga ƴan bindiga a jihar.Kakakin hukumar, Mohammed Shehu, shine ya sanar...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsYan Bindiga