Mu ba mabarata ba ne, yunwa ba za ta tilasta mu komawa ba, ASUU ga Gwamnatin Tarayya
Shugabannnin Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU sun bayyana cewa su ba mabarata ko maroka bane, don gwamnati ta dakatar da albashinsu, hakan ba zai tilasta su…
Shugabannnin Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU sun bayyana cewa su ba mabarata ko maroka bane, don gwamnati ta dakatar da albashinsu, hakan ba zai tilasta su…
Farfesa Abiodun Ogunyemi, tsohon shugaban ƙungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ya zargi masu riƙe da madafun iko da lalata fannin ilimi a Najeriya bisa tsari, Daily…
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), ta ce ta shirya tsaf don ayyana yajin aikin sai baba ta gani nan babu dadewa. Da yake fitowa daga taron…
A ranar Talata ne kungiyoyin SSANU da NASU suka bayyana kudirinsu na tafiya yajin aiki daga ranar Juma'a, 5 ga watan Fabrairu Kamar yadda shugaban…