19.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: wuff

Shirye-shirye sun kankama: Ado Gwanja na shirin yin wuff da Jaruma Momi Gombe

Ga dukkan alamu, lokacin auren mawaki Ado Gwanja ya matso don da kan shi ya wallafa kyawawan hotunansa a Instagram da jaruma Momi Gombe...

Budurwa tayi wuff da saurayin da ta fara turawa saƙo a Instagram

Wata budurwa ƴar Najeriya mai suna Tabellah, tayi wuff da kyakkyawan saurayin mijinta, shekara biyar bayan ta tura masa saƙo a shafin Instagram.Tabeellah da...

‘Yar Najeriya ta bayyana bidiyonta tare dattijon baturen da ke shirin yin wuff da ita

Wani bidiyo mai ban sha’awa yana ta yawo a kafafen sada zumunta na wata bakar fata da bature wadanda suka hadu da juna a...

So makaho ne: Matashi mai shekaru 25 ya daura dammarar yin wuff da tsohuwa mai shekaru 85

Ba tare da dubi da tazarar shekaru 60 din da ke tsakaninsu ba, wani matashi ɗan shekara 25 ya faɗa kogin son wata tsohuwa...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsWuff