
Yadda Safara’u ta Kwana Casa’in ta koma tara maza tana rawa da waka su na mata manni bayan an cire ta a fim
Bidiyon Safara’u ta Kwana Casa’in tana tikar rawa da wakarta ta ‘Kwalelenka’ maza su na mata manni bayan an cire ta a fim
Jaruma Safeeya Yusuf wacce aka fi sani da Safara’u ta shirin fim mai dogon zango na Kwana Casa’in tana shan caccaka ta ko ina bayan…