Zina ba laifin azo a gani ba ce, girman kai da kiyayyar juna sun fi ta zunubi, inji Fafaroma
Shugaban cocin Katolika na gaba daya duniya, Fafaroma Francis, ya yi wani bayani wanda ya janyo rabuwar hankula tsakanin jama’a. A cewarsa kamar yadda Independent…