Tag:ummi rahab

“Na samu juna biyu” Cewar Ummi Rahab amaryar Lilin Baba

Amaryar shahararren mawaƙi, jarumi kuma furodusa a masana'antar Kannywood Shu’aibu Ahmed Abbas (Lilin Baba) kuma tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Saleh Ahmed (Ummi Rahab), ta...

Dalilin da ya hana Adam Zango zuwa daurin auren Ummi Rahab

Kamar yadda Tashar Tsakar Gida ta nuna, manya-manya jarumai sun samu damar halartar daurin auren Lilin Baba da Ummi Rahab, amma banda Adam A....

Ashe Lilin Baba yana da wata matar kafin aurensa da Ummi Rahab

Bayan an sha shagalin auren Mawaki Lilin Baba da Jaruma Ummi Rahab, akwai wasu al’amura masu ban mamaki da su ka auku yayin auren,...

Alkawari ya cika: An daura auren Jaruma Ummi Rahab da Mawaki Lilin Baba

A ranar Asabar, 18 ga watan Yunin shekarar 2022, Jarumin Kannywood kuma mawaki Lilin Baba ya auri jaruma mai tasowa, Ummi Rahab.Shafin Arewafamilyweddings ya...

Duk da bayyanar bidiyon tsiraicin Ummi Rahab, ko kadan Lilin Baba bai kadu ba saboda tsabar fahimtar junansu, Yayanta

An samu bayanai akan wani bidiyon jaruma Ummi Rahab wanda ta ke zaune akan gado tana ta zuba wanda ta ke sanye da wani...

Bidiyon Ummi Rahab da mahaifiyarta a Saudiyya suna rusa kuka bayan sun dade basu hadu ba

Wani bidiyo wanda Tashar Tsakar Gida ta sanya a shafinta na YouTube ya nuna yadda jaruma mai tasowa, Ummi Rahab, da mahaifiyarta suke ta...

Abubuwa 3 na kamanceceniya da ke tsakanin Ummi Rahab da jarumar kudu, Regina Daniels

Ko ka taba ganin Regina Daniels da Ummi Rahab a tare? Idan da zaka kare musu kallo, zaka fahimci kamanceceniyar da suke yi da...

Da dumin sa: Mawaki Lilin Baba yana shirye-shiryen auren jaruma Ummi Rahab

Fitaccen mawaki kuma jarumin shirin fim din Kannywood, Shu’aibu Ahmed Abbas, wanda kowa ya fi sani da Lilin Baba ya bayyana wa duniya cewa...

Latest news

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta...
- Advertisement -spot_imgspot_img

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na...

Wata mata ta haihu a masallacin Annabi

Wata mata cikin masu gudanar da umra ta haihu a masallacin ma'aiki dake Madinah wacce ta samu taimakon wasu...

Must read

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su...

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama...