Buhari ya sauka tun da girma da arziki, tunda ya kasa kawo karshen matsalar tsaro – PDP
A ranar Alhamis ne dai shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyanawa hafsoshin tsaron Najeriya cewa basa yin aikin da ya kamata wajen kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya...