An halatta shan giya da mu’amala da mata ba tare da aure ba a Dubai
Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da cewa za ta halatta shan giya da kuma mu'amala da mata ba tare da aure, bayan haka kuma ta bayyana 'kisan girmamawa da ake yi a yankin a matsayin ta'addanci.