
Dole na kalubalanci alamomi uku na musulunci a kotu ; cire rubutun Arabi a jikin Naira, rubutun Kurani a jikin kayan sojoji
Dole na kalubalanci alamomi uku na musulunci a kotu ; cire rubutun Arabi a jikin Naira, rubutun Kurani a jikin kayan sojoji da kuma saka Hijabi ga mata ‘yansanda – Lauya Malcolm
Lauya dan rajin kare yancin dan Adam , Malcolm Omirhobo, ya kara jadda matsayar sa ta tsaiwar gwamen Jaki akan sai ya ga bayan wadansu alamomi…