27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: tsoho

‘Yar shekara 22 ta fada tarkon soyayyar tsoho mai shekaru 88, har ya dirka mata ciki

Duk da bambancin shekaru 66 da ke tsakanin Chibalonza da Kasher Alphonse, amma hakan bai dakatar da su daga fara soyayya baYanzu haka, ‘yar...

Bayan shafe shekaru 67 a gidan yari an sallami wani tsoho da aka tsare tun yana dan shekara 15 amma yace ba inda zashi

Wani tsoho da ya shafe shekara 67 a gidan yarin  Philadelphia, bayan an yanke masa hukuncin daurin rai da rai, ya nuna turjiya ta kin fita...

Sauran sun tsufa: Tsoho mai shekara 87 ya siyo sabon akwatin saka gawar sa idan ya mutu

Wani tsoho mai shekaru 87 a duniya, daga garin Busia cikin ƙasar Kemya, ya siyo sabon akwatin saka gawa domin biki binne shi nan...

Wani mutum ya haka kabarin sa ya sayo likkafani har da makara tsaf yana jiran mutuwa 

Wani tsohon mutum dan shekara 70, wanda aka bayyana a matsayin Leonardis, ya bayyana dalilin da ya sanya shi haka kabarin sa, ya siyo...

Iko sai Allah: Tsoho ya samu ɗa na farko yayin da ya cika shekaru 83

Mzee Yosia Mwesigye tsoho ne da ya shafe shekaru 57 yana jiran haihuwa a auren da ya yi a baya amma matar tasa ta...

 Allah sarki: Bidiyon tsohon da ya bushe tamkar kwarangal, mutuwa ta manta da shi

Hankula sun karkata kan wani tsohon mutum a yanar gizo musamman dandalin TikTok. Mutumin mai suna, Luang Por Yai, ya sanya mahawara a dandalin, inda...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsTsoho