29 C
Abuja
Saturday, December 3, 2022

Tag: Tsiraici

Magidanci na son amsar hotunan tsiraicin tsohuwar matarsa don ya dinga tunawa da ita

Wata mata daga Utah, can Amurka ta bayyana yadda wani Alkali ya umarceta da ta bai wa tsohon mijinta albam din hotunan tsiraicinta a...

Ban damu ba don yarana sun girma sun ga hotunan tsiraicina su na yawo a soshiyal midiya, Shugatiti

Shugatiti, jarumar kasar Ghana kuma ma’abociya bayyana tsiraici ta ce bata damu ba don a biyata kudi ta yi fim tsirara, DklassGh.com ta ruwaito.A...

China ta kirkiro wata nau’ra da take iya gano ko mutum ya kalli bidiyon batsa domin a rage yawan kallon bidiyon batsar 

Kasar China ta kirkiro wata nau'ra, wadda ake yi mata lakabi da mai dani har hanji, wadda zata iya karanta tunanin mutum ta gano,...

Budurwa ta kashe kanta bayan an wallafa bidiyon ta na tsiraici a shafukan sadarwa

A ƙasar Egypt wato Masar wata matashiyar budurwa ta halaka kan ta har lahira bayan hotunan tsiraicin ta sun karaɗe shafukan sada zumunta.Tuni ƴan...

An kama matasa 18 a jihar Bauchi da suka shirya bikin nuna tsiraici

'Yan sandan jihar Bauchi sun samu nasarar kama wasu matasa guda 18 masu shirya bikin nuna tsiraici a karamar hukumar Dass Kamar yadda...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsTsiraici