21.1 C
Abuja
Sunday, November 27, 2022

Tag: Tsaro

Mun samu makamai irin na sojoji tare makudan kudaden kasashe daban-daban a gida da ofishin Mamu, DSS

Rundunar jami'an tsaro masu fararen kaya, DSS ta bayyana wa duniya abubuwan da ta gani a gida da ofishin Tukur Mamu, mamallakin jaridar Desert...

Wasu ‘yan bindiga sun kashe ‘yan sanda uku a jihar Enugu

Jami’an ‘yan sanda uku ne aka kashe a daren Laraba a lokacin da ‘yan bindiga suka kai wani hari a New Haven, karamar hukumar...

Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani Dan achaba a jihar Osun

Wasu ‘yan bindiga a ranar Juma’a sun kashe wanidian achaba mai suna Toyin Oluwaseun, a cikin wani kangon gini a garin Ilesa na jihar...

An Kashe Sojoji 3 Da Yan Bindiga Da Dama A jihar Zamfara

‘Yan bindiga a ranar Laraba sun yi wa sojoji kwanton bauna a karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara, inda suka kashe uku daga cikin...

Za a kammala aikin titin Kano zuwa Katsina kafin karshen shekarar 2022 –Cewar Minista

Gwamnatin tarayya ta ce za ta kaddamar da aikin sake gina hanyar Kano zuwa Katsina kashi na daya kafin karshen wannan shekara.Karamin Ministan ayyuka...

An karyata Hotunan da ake alakanta su da Peter Obi wajen nuna yadda ya rushe wani masallaci a jihar Anambra

Wani mai amfani da shafin Twitter, Qudus Akanbi Eleyi (@Qdpaper2) ya yi ikirarin cewa Peter Obi ya rusa wani masallaci a jihar Anambra inda ya...

Sojojin ruwan Najeriya sun kama wani jirgin ruwan Norway da ke satar danyen mai a Najeriya

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta kama wani jirgin ruwa, Motar Tanka (MT) HEROIC IDUN, mallakin Hunter Tankers AS, da ke zaune a Scandinavia,...

Gwamna Matawalle ya tabbatar da sako dan sandan da aka sace a jihar Zamfara

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara a ranar Laraba ya tabbatar da sako DSP Usman Ali, jami’in kula da ofishin ‘yan sanda na Magami...

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishina a jihar Nasarawa,da Dansa

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai da al’adu na jihar Nasarawa Yakubu Lawal da dansa Musab Lawal.An sace su ne...

An kama wani mutum dan kasar Nijar yana baiwa  ‘yan bindigar Katsina hayar makamai – Tsohon kakakin rundunar soji

Tsohon kakakin rundunar sojin Najeriya, Gen. Sani Usman (rtd.), ya yi karin haske dangane da irin rawar da baki yan kasar Nijar ke takawa...

Idan masu mulki suka ci gaba da nuna halin ko in kula tabbas Najeriya zata zama kamar Afghanistan Venezuela, Somalia da Lebanon – Inji ...

Shahararren mawaki dan  Najeriya din nan mai suna Charles Oputa wanda aka fi sani da Charly Boy, ya shiga shafin sa na tuwita domin...

Sojoji zasu iya fata-fata da maboyar ‘yan bindiga cikin minti 15 amma hakan bazai yi amfani ba, matsalar siyasa ce ba ta karfin makamai ba...

A wata hirar hadakar 'yan jarida da cibiyar bincike da rahoton kwakwaf (ICIR) ta gabatar tare da shehin malamin nan Ahmad Gumi, malamin ya fadi...

Mu muka tallata gwamnati mai mulki don haka dole mu fito mu fada mata gaskiya – Naburiska ya caccaki gwamnatin Buhari

Shahararren jarumin masana'antar Kannywood da aka fi sani da Mustapha Naburiska ya magantu akan halin da shugabanni suka jefa al'umma, akan halin rashin tsaro...

Jirgin Sojin Sama Ya auka wani gari a Jihar katsina bisa kuskure

Wani rahoto da Jaridar Daily Trust ta bayyana ya nuna cewa wani jirgin yaki da ke yakan ‘yan ta’adda ya auka wa mutanen kauyen...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsTsaro