Wasu da ban sani ba ne su ka sace min takardun makaranta, Tinubu ga INEC
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya sanar da Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, cewa ya yi wata tafiya ne…
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya sanar da Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, cewa ya yi wata tafiya ne…
Dukkanin wasu alamu sun gama nuni da cewa tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, zaa ɗauka a matsayin mataimakin shugaban ƙasa na ɗan takarar jam'iyyar…
A yayin da ake tsaka da neman shawarwari kan wanda zai zama mataimakin shigaban ƙasa ga ɗan takarar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, wani…
Kamar yadda aka dinga hasashe, tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu ne ya lashe zaben fid da gwanin jam'iyyar APC. Ya samu kuri'u 1,271…
Ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam'iyyar APC na ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a ranar Alhamis, ya bayyana cewa lokacin Yarbawa ne na samar da…
Kungiya ta taso a yayin da manyan jam’iyyun adawa suka fara kada gangar siyasar zabukan 2023 kan shugabancin kasa, Shugaban wata kungiya mai suna Almajiran…
Fiye da malamai 2,000 sun taru a Kano don yin sallar nafila tare da addunar Bola Tinubu ya zama shugaban kasan Najeriya a 2023.Wani hadimin…
Jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya ce duk wasu wadanda suke cikin jam'iyyar da suke kokarin kawo cikas ga jam'iyyar za suyi maganin su...