21.1 C
Abuja
Sunday, November 27, 2022

Tag: Tiktok

Kotu ta bayar da umurnin a bulale wasu masu barkwanci a TikTok bisa ɓata sunan Ganduje

Kotu ta bayar da umurnin a bulale wasu masu barkwanci a TikTok a Kano, Mubarak Muhammad da Nazifi Muhammad, bisa zargin ɓata sunan gwamnan...

Bidiyon TikTok din wani dattijo yana karkada labbansa ta salo na musamman ya nishadantar

Wani sabon shigar TikTok ya dauki hankalin mutane da dama yayin da ya saki bidiyonsa na farko wanda mutane da dama su ka nishadantu...

An maka su Safara’u, Ado Gwanja, Mr 442 da sauran wasu jaruman TikTok a gaban kotu

An maka shahararrun mawaƙan zamani na Arewa da fitattun jaruman TikTok a gaban wata babbar kotun Shari’ar Musulunci da ke yankin Bichi na jihar...

Wata budurwa mai rawar TikTok a masallaci ta faɗa komar ƴan sanda

Ƴan sanda a birnin Islamabad na ƙasar Pakistan sun cafke wata budurwa mai amfani da manhajar TikTok bisa laifin tiƙar rawa a masallaci.An kama...

‘Yar TikTok ta sha caccaka bayan wallafa bidiyonta tana rusa kuka bayan tafka hadari

Jama’a sun yi caa akan wata budurwa wacce babu dadewa da tafka mummunan hadari a ranar 10 ga watan Augusta, ta dauki kanta bidiyo...

Mahaifin wata ‘yar TikTok ya kwanta dama bayan ganin bidiyonta tana rawar wakar batsa

Wata ‘yar TikTok ta yi sanadiyyar ajalin mahaifinta bayan ya ga bidiyonta tana rawa da wakokin batsa da zage-zage a kafar.Ganin bidiyon nata ke...

Tallafin da Aishatul Humaira ta ba wacce ta musulunta a TikTok ya janyo cece-kuce

Tashar Tsakar Gida ta bayyana yadda wata baiwar Allah ta musulunta a kafar sada zumuntar zamani ta TikTok a makon da ya gabata ta...

TikTok ya zama bala’i: Bayan rikicin su Suddenly, su Zuhura da Maryam sun kwashi dambe har da cizo

Bayan rikicin su Suddenly da Aisha Zaki wanda ya janyo yaran Aisha Zaki suka je har gida suka lakada wa Suddenly dukan tsiya, har...

Bayan abokan fadanta na TikTok sun lakada mata na jaki, Suddenly ta fito ta ba kowa hakuri

Suddenly, wata ‘yar TikTok wacce a kwanakin baya rigima ta shiga tsakaninta da wata Aisha Zaki, duk a kafar ta fito ta ba kowa...

Tirkashi: ‘Yan matan TikTok sun yi bidiyo su na lakada wa abokiyar harkallarsu bakin duka

A ranar Asabar ‘yan matan TikTok su ka wallafa bidiyo su na dukan abokiyar kwasar rawarsu a TikTok kamar za su kashe ta har...

Jaruma Aisha Najamu ta Izzarso ta yi bidiyo tana rusa kuka saboda masu zaginta akan rawar TikTok

Sabuwar jaruma Aisha Najamu wacce ta samu shahara bayan bayyanarta a shirin fim din Izzar so ta yi bidiyo tana rusa kuka akan wadanda...

Duk namijin da ya ke barin matarsa ta na rawar TikTok ba zai ji kamshin Aljannah ba, Jaruma Rukayya Dawayya

Jaruma Rukayya Dawayya a wani bidiyo da ta yi wanda Hadiza Gabon ta wallafa a shafinta na Facebook ta ja hankali ga mata musamman...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsTiktok