Zagin manzon Allah suke yi shiyasa na kashe su, Matashin da ya halaka iyayensa
Munkaila Ahmadu, matashin da ya halaka iyayen sa a ƙaramar hukumar Gagarawa ta jihar Jigawa, yace yayi hakan ne domin sun yi kalaman ɓatanci...
Diyar shugaban darikar Tijjaniyya, Sheikh Ibrahim Nyass ta rasu
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta wallafa ya nuna cewa, diyar fitaccen Malami, kuma shugaba na Darikar Tijjaniyya, Sheikh Ibrahim Inyass ta rasu...