Tarihi: Jerin Sarakuna 58 da suka yi mulki a Kano
Masarautar Kano ta kasu gida biyar ne kamar yadda tarihi ya nuna, wadanda suka hada da gidan Bagauda, gidan Rumfa, gidan Kutumbawa, gidan Ibrahim Dabo...
Yadda sarautar Kano ta samo asali
A lokacin da garin Kano ya kafu babu wani shugaba ko guda daya mai karfin guiwar hada kan al’ummar karkashin mulkinsa...
Asalin yadda Kano ta samo sunanta
Tarihi ya nuna cewa asalin mutanen da suka fara zama a Kano makera ne da suka taso daga garin Gaya a kokarinsu na neman kasa mai arzikin tama...