24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Tarihi

Kifin sadin: Labari mai ban sha’awa na yadda wannan kifi ya sami sunansa

Idan aka zo batun sanyawa kifi suna, wasu ana kiran su da irin kamannin su (Kifin allura), wasu kuma ana kiran su inda suke...

Tarihin Annabi Sulaiman da Sarauniyar Bilkisu Mai Gadon Zinare

 Annabi Sulaiman, mutum ne wanda a rayuwar sa akwai bangarori guda uku wadanda suke koyar da dimbin darussa a rayuwar dan Adam. Bangaren farko na...

Hotunan sawun kafar Annabi Adam (AS) na farko da aka killace a kasar Sri Lanka

Dukkan wani Musulmi na duniya ya yadda cewa Annabi Adam (AS) shine mutum na farko da ya fara sanya kafarsa a duniya. Sai dai kuma mutane da yawa basu san da wannan ba...

Labarin kabilar Dinka mai ban mamaki, suna biyan sadaki da shanu 100

A wata hira da wani mutumi yayi da wani dan kasar Sudan ta Kudu mai suna, Mach Samuel, ya gano yadda shanu suke da matukar muhimmanci a wajen ‘yan kabilar Dinka.

Takaitaccen tarihin Mansa Musa, mutumin da yafi kowa kudi a tarihin duniya da ya fito daga nahiyar Afrika

Asalin Mansa na nufin Sarki, an bawa Musa wannan suna a lokacin da ya zama Sarkin kasar Mali a shekarar 1312 Mansa Musa ya...

Kabilar Wodaabe: Kabilar da mace ke kwanciya da maza da yawa don ta haifi ‘ya’ya masu kyau

Kabilar Wodaabe ko Baroro kamar yadda aka fi saninsu da shi, kabila ce da suka yadda da iskokai/aljanu, amma kuma suna kiran sunan Allah...

Takaitaccen tarihin Lamarudu

Har yanzu dai babu wani cikakken tarihi na gaskiya game da LamaruduSai dai akwai hikayoyi da Israiliyat da suke nuni da yadda yayi rayuwaTarihi...

Tarihi: Takaitaccen tarihin Amina sarauniyar Zazzau

Tarihi ya nuna cewa Sarauniya Amina, an haifeta a shekarar 1533, sannan ta mutu a shekarar 1610Ta mulki masarautar Zazzau tsawon shekara goma bayan...

Tarihi: Jerin Sarakuna 58 da suka yi mulki a Kano

Masarautar Kano ta kasu gida biyar ne kamar yadda tarihi ya nuna, wadanda suka hada da gidan Bagauda, gidan Rumfa, gidan Kutumbawa, gidan Ibrahim Dabo...

Asalin yadda Kano ta samo sunanta

Tarihi ya nuna cewa asalin mutanen da suka fara zama a Kano makera ne da suka taso daga garin Gaya a kokarinsu na neman kasa mai arzikin tama...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsTarihi