Babban Kamu: NDLEA ta yi ram da Lami Rigima, shararriyar mai safarar miyagun ƙwayoyi a Taraba
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA, ta ce ta kama wata shahararriyar sarauniyar masu safarar miyagun ƙwayoyi, Lami Rigima, wacce…