Dalilin da yasa na janye yin takara saboda Atiku Abubakar -Tambuwal
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce dalilin sa na janye wa ɗan takakar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, shine...
Deborah: Tambuwal ya ɗage dokar hana fita a Sokoto, ya kuma hana kowanne nau’in jerin gwano
Gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya dakatar da dokar hana fita da aka kafa a jihar sakamakon kisan da aka yi wa Deborah Emmanuel, wata...
Shugabancin ƙasa 2023: Zan fi mayar da hankali akan tsaro da habbaka tattalin arziki -Tambuwal
Fitaccen dan takarar shugaban ƙasa kuma gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya jaddada cewa tsaro da tattalin arziki ne za su kasance manyan...
Ana kulla kullalliyar hana Atiku, Saraki da Tambuwal fitowa takara a jam’iyyar PDP
Sarkakiya ta balle a jam’iyyar PDP yayin taron jiga-jiga wanda aka yi a daren Litinin, hakan ya sa shugaban jam’iyyar na kasa, Dr Iyorcha...
2023: Ina ba mata masu kananun karfi N5000 don ilimin yaran su mata, Tambuwal yayin kamfen
Gwamna Aminu Takbuwal na jihar Sakkwoto ya bayyana yadda yake biyan mata masu kananun karfi N5,000 ga ko wacce yarinya macen da suka tura...
Ku sauka tun da girma da arziki – Tambuwal ga Hafsoshin tsaro
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya bukaci hafsoshin tsaro na Najeriya da suyi murabus tun da girma da arzikiGwamnan yayi wannan kira ne...