29 C
Abuja
Saturday, December 3, 2022

Tag: Talauci

Wani mutum ya maka banki a kotu saboda sun fallasa wa wani kuɗin asusunsa bayan ya talauce

An maka bankin Absa da ke Kenya gaban kotu bayan wani dan kasuwa ya zarge su da bayyana wa wani rashin kudinsa ba tare...

Saboda talauci yayi min katutu tsohon saurayina ya rabu dani, yanzu ɗaya daga cikin ma’aikata na yake aure

Wata mata ƴar Najeriya mai suna Aisha Umar Jajere, ta bayyana yadda tsohon saurayin ta ya watsa ta a kwandon shara shekara biyar da...

Luguden tsumagiyar talauci ne ya gigita ni yasa na fito titi ina ta hayagaga, Magidanci

Yanayin halin kunci na rayuwa ya jefa rayuka da dama cikin mawuyacin yanayi har ta kai ga wasu sun fara fitowa waje su na...

APC ta lalata ko ina, yanzu Najeriya ta fi ko wacce kasa fatara a duniya, Gwamnan Bauchi

Gwamnan Bauchi Bala Mohammed, ya caccaki jamiyyar APC wadda ke jagorancin gwamnatin tarayyar Nageriya, akan zargin lalata komai a fadin Najeriya Muhammad din ya bayyana...

Osinbajo: Mun kammala shirin tsamo ‘yan Najeriya miliyan 20 daga bakin talauci

Daya daga cikin manyan alkawuran da mulkin Buhari yayi wa 'yan Najeriya shine kawar da talauci kamar yadda ko wanne dan Najeriya ya...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsTalauci