Atiku ya lallasa Wike da sauransu, ya yi caraf da tikitin takarar shugabancin kasa na PDP
Tsohon mataimakin shugabannin kasa Atiku Abubakar ya yi ram da tikitin takarar shugabannin kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023.Atiku ya samu kuri'u 371 a…
Tsohon mataimakin shugabannin kasa Atiku Abubakar ya yi ram da tikitin takarar shugabannin kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023.Atiku ya samu kuri'u 371 a…
Ɗan takarar kujerar ciyaman na Abuja Municipal a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Social Democratic Party, SDP, Chief Eric Ibe, ya sha alwashin hana karuwanci daga kan…