Na tsine wa Peter Obi, ba zai ci zabe ba tunda makwado ne, ba ya taimako, Fasto Mbaka
Fitaccen faston Katolika kuma darektan Adoration Ministry Enugu Nigeria (AMEN), Fr Mbaka ya bayyana cewa tsohon gwamnan Jihar Anambra kuma dan takarar shugaban kasar Najeriya,…