Kimanin mutane biliyan daya 1 ne suke da matsalar tabin hankali a duniya – Hukumar lafiya ta duniya WHO
Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta shaida cewa, kimanin mutane biliyan daya ne suke fama da matsalar rashin hankali a daukacin fadin duniya, a fadar…