
So gamon jini: Bidiyon mata da mijin da su ka kwashe shekaru 100 su na soyayya ya dauki hankalin jama’a
Masoya biyu, Demian da Anastasia sun kwashe shekaru 100 a matsayin masoya kamar yadda bidiyonsu ya bayyana a yanar gizo. Kamar yadda bidiyon na su…