Yadda rigima ta ɓarke tsakanin Sowore da Ƙashim Shettima a wurin rattaɓa hannu kan zaman lafiya
An samu hargitsi tsakanin Kashim Shettima da Omoyele Sowore a wurin rattaɓa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin ƴan takarar shugaban ƙasa na...