Deborah: Tambuwal ya ɗage dokar hana fita a Sokoto, ya kuma hana kowanne nau’in jerin gwano
Gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya dakatar da dokar hana fita da aka kafa a jihar sakamakon kisan da aka yi wa Deborah Emmanuel, wata ɗalibar…
Gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya dakatar da dokar hana fita da aka kafa a jihar sakamakon kisan da aka yi wa Deborah Emmanuel, wata ɗalibar…
Gwamnatin jihar Sokoto ta fara aikin kawar da kaji daga kamuwa da cutar murar tsuntsaye (Avian Fluenza) tare da farfado da wuraren bayar da rahoton…
Gwamna Aminu Takbuwal na jihar Sakkwoto ya bayyana yadda yake biyan mata masu kananun karfi N5,000 ga ko wacce yarinya macen da suka tura makaranta,…
Wani mawaki ya gwangwaje fitaccen dan bindiga, Bello Turji, wanda ya addabin jihohin Zamfara, Sokoto da wasu sassan Nijar da wakar yabo. Wata waka da…
Bayan ‘yan bindiga sun babbaka matafiyan jihar Sokoto 42, mutane da dama sun fito sun dinga caccakar gwamnatin tarayya akan gazawarta wurin samar wa kasa…
Malam Bello Yabo na jihar Sokoto ya yi wani wa’azi mai ratsa jiki wanda mutane da dama su ka dinga cece-kuce akansa.A wani bidiyo wanda…
Sarkin musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar ya shawarci gwamnati akan yadda za ta bullo wa bayar da riga-kafin COVID-19 Ya ce kada ta yarda ta tilasta…
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Chief Femi Fani Kayode ya yiwa shugabannin musulman jihar Sokoto wankin babban bargo Fani Kayode ya yi wata doguwar wallafa…
Kungiyar Musulmai ta MSF ta bukaci Bishop Mathew Hassan Kukah da ya bar Sokoto, birnin Shehu, da gaggawa kuma cikin Salama Kamar yadda shugaban kungiyar…