20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Sojojin Najeriya

Sojojin Najeriya sun sha alwashin ko ana ha maza ha mata sai sun kubutar da ‘yar Chibok Leah Sharibu daga ‘yan Boko Haram 

Sojojin Najeriya sun tabbatarda cewa, an kara kubutar da wata yar Chibok mai suna Ruth Bitrus, ita da danta, daga hannun yan ta'addan Boko...

Nasara daga Allah: Babban kwamandan Boko Haram, Ibn Kathir, ya miƙa wuya ga sojin Najeriya

Hedikwatar tsaro ta ce wani fitaccen kwamandan ‘yan ta’addan Boko Haram, Saleh Mustapha, ya mika wuya ga dakarun Operation Hadin Kai, a yankin Arewa...

Ku Bayyana Shaidar Kun Kashe Shugabannin Ƴan Bindiga, Gumi ga Sojojin Najeriya

Shahararren Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya buƙaci Sojojin Najeriya dasu gabatar da wasu shaidu da zasu tabbatar da cewa sun kashe...

An yankewa soja hukuncin kisa, an daure 5, bayan an kama su da laifin kisa a Borno

Kotun sojoji ta yanki na 7, ta yanke wa wani soja mai suna Azunna Mmadu-Abuchi, hukuncin kisa, sannan ta daure wasu sojoji 5...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsSojojin Najeriya