‘Yan kungiyar IPOB sun kashe sojin Najeriya mata da mijinta, kuma sun yanke kawunan su a jihar Imo
'Yan bindiga sun kashe wasu ma'auratan sojoji mata da mijinta har lahira, kuma suka yanke kawunan su. Wata majiya daga rundunar sojojin ta shaidawa jaridar…