Osinbajo na shan matsin lamba, akwai yiwuwar takarar Osinbajo/Kwankwaso a NNPP
Akwai sabbin shirye-shiryen da ake kitsawa a tsakanin 'yan siyasan jam'iyya mai ksyan marmari wato New Nigeria Peoples Party (NNPP) da na hannun daman mataimakin…
Akwai sabbin shirye-shiryen da ake kitsawa a tsakanin 'yan siyasan jam'iyya mai ksyan marmari wato New Nigeria Peoples Party (NNPP) da na hannun daman mataimakin…
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa wato EFCC ta cafke wasu mutane bisa zargin siyan ƙuri'u a zaɓen gwamnan jihar Ekiti dake…
Dukkanin wasu alamu sun gama nuni da cewa tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, zaa ɗauka a matsayin mataimakin shugaban ƙasa na ɗan takarar jam'iyyar…
A yayin da ake tsaka da neman shawarwari kan wanda zai zama mataimakin shigaban ƙasa ga ɗan takarar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, wani…
Wani babban ɗan kwamitin yaƙin neman zaɓen Farfesa Yemi Osinbajo, Richard Akinnola, ya bayyana cewa sun yarda sannan sun haƙura sun sha kaye, inda har…
Abin da yafi ɗaukar hankali a wurin babban taron APC na ƙasa domin zaɓen fidda gwanin ɗan takarar shugaban ƙasa, shine yadda 'yan takara da…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta wato INEC tace daga yanzu kayan zabe ba zasu ƙara biyowa ta babban bankin CBN na tarayyar Najeriya ba. Jaridar…
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya lashe zaɓen fidda gwanin takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar PDP a zaɓen 2023 mai zuwa. Jaridar The…
Kwamitin tantance 'yan takarar kujerar shugaban ƙasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya kori 'yan takara 10 daga cikin waɗanda za su fafata a…
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya roƙi magoya bayan sa da kada su tanka kan sukar gwamnatin sa da ɗan takarar jam'iyyar PDP,…
Jaruma Saratu Gidado, wacce aka fi sani da Mama Daso, ta yi bidiyo gaban babbar kotu da ke Gyadi-Gyadi a birnin Kano, kamar yadda ta…
Ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam'iyyar APC na ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a ranar Alhamis, ya bayyana cewa lokacin Yarbawa ne na samar da…