24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Siyasa

2023:Kofa a bude ta ke ga masu son tsallakowa jam’iyyar NNPP

Shugaban jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na kasa, Rufa’i Alkali, a ranar Larabar da ta gabata ya ce jam’iyyar a shirye take ta...

Sojoji zasu iya fata-fata da maboyar ‘yan bindiga cikin minti 15 amma hakan bazai yi amfani ba, matsalar siyasa ce ba ta karfin makamai ba...

A wata hirar hadakar 'yan jarida da cibiyar bincike da rahoton kwakwaf (ICIR) ta gabatar tare da shehin malamin nan Ahmad Gumi, malamin ya fadi...

Wasu da ban sani ba ne su ka sace min takardun makaranta, Tinubu ga INEC

Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya sanar da Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, cewa ya yi wata tafiya...

Na tsine wa Peter Obi, ba zai ci zabe ba tunda makwado ne, ba ya taimako, Fasto Mbaka

Fitaccen faston Katolika kuma darektan Adoration Ministry Enugu Nigeria (AMEN), Fr Mbaka ya bayyana cewa tsohon gwamnan Jihar Anambra kuma dan takarar shugaban kasar...

Da duminsa: Da kuri’u 1,271, Tinubu ya lashe zaben fid da gwanin APC

Kamar yadda aka dinga hasashe, tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu ne ya lashe zaben fid da gwanin jam'iyyar APC. Ya samu kuri'u...

Shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa ya canja sheka daga APC ya koma PDP 

Shugaban sanatoci masu rinjaye Yahaya Abdullahi, da yake wakiltar Kebbi ta Arewa, ya canja sheka daga APC mai mulki zuwa jamiyyar PDP a jihar...

Da duminsa: Ta yuwu mu ladabtar da Tinubu kan tonon sililin da ya yi wa Buhari, Shugaban APC Adamu

Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce akwai yuwuwar Bola Tinubu, jigon jam'iyyar APC na kasa ya fuskanci fushin jam'iyyar sakamakon...

Osinbajo ya fi dacewa da tallar da gurguru da askirim maimakon shugabanci, Kashim Shettima

Tsohon gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima wanda ke goyon bayan tsohon gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa ya bayyana ra’ayinsa dangane...

2023:In ba don na tsaya tsayin daka ba da Buhari bai samu kujerar Shugaban kasa ba-Cewar dan takarar jam’iyyar APC Bola Tinubu

Ya taka muhimmiyar rawaDan takarar shugaban kasa kuma jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Bola Tinubu, ya ce ya taka muhimmiyar...

Wutsiyar Rakumi Tayi Nesa da Kasa:Martanin Kungiyar ‘yan asalin jihar Ebonyi Mazauna kasashen waje ga Gwamnan su Dave Umahi akan dan takarar shugaban kasa...

kafin 12 na rana zan doke Atiku wanwasKungiyar ‘yan asalin jihar Ebonyi da ke zaune a kasashen waje (AESID) ta bayyana kalaman da gwamna...

Ku taimaka ku taya ni kamfen, Atiku ga Wike da sauran ‘yan takaran PDP da ya kayar

Dan takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya nemi taimakon abokan takararsa na zaben fidda gwani don su taya shi aikin da...

Atiku ya lallasa Wike da sauransu, ya yi caraf da tikitin takarar shugabancin kasa na PDP

Tsohon mataimakin shugabannin kasa Atiku Abubakar ya yi ram da tikitin takarar shugabannin kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023.Atiku ya samu kuri'u 371...

Zaben 2023: Atiku Abubakar ne Zai Zama Shugaban kasar Najeriya, Wani Fasto Ya Bayyana

Ba yi da sukuni har sai ya bayyanaWani Babban Fasto wanda ke King of Kings Delivrance Ministry World, wanda ke karamar hukumar Ishielu ta...

Jam’iyyar APC ta amince da sake fasalin jadawalin zaben fidda gwani na shekarar 2023

Kwamitin ayyuka, NWC, na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta amince da sake fasalin jadawalin zaben fidda gwani na zaben 2023.An sauya ranar zaben...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsSiyasa