Osinbajo ya fi dacewa da tallar da gurguru da askirim maimakon shugabanci, Kashim Shettima
Tsohon gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima wanda ke goyon bayan tsohon gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa ya bayyana ra’ayinsa dangane da…