24.1 C
Abuja
Sunday, November 27, 2022

Tag: Shugaban kasa

Kada ku kuskura ku zabi Musulmi da dan Arewa a zaben shugaban kasa -Fastoci ga Kiristoci

Wasu fastoci guda biyu sun yi kira ga Kiristocin kasar nan da suyi watsi da 'yan takarar shugaban kasa Musulmai a zaben shekarar 2023...

Kwararan ‘yan siyasa guda  uku 3 na Arewa  wadanda ake hasashen Tunibu zai iya daukar dayan su mataimaki 

Yayin da kakar zaben shugaban kasa ke karatowa a shekarar 2023, yan siyasa a jamiyyar APC mai mulki, na ci gaba da neman takarar...

Tsohon bidiyon Fasto Tunde Bakare yana ce wa mambobin cocinsa Ubangiji ya nuna masa zai maye gurbin Buhari a 2023

An samu tsohon bidiyon Fasto Tunde Bakare yana sanar da mambobin cocinsa cewa shi ne zai dar kujerar shugabancin Najeriya bayan Buhari, LIB ta...

Shugaban kasa Buhari ya bada haske akan wanda zai gajeshi 

Yayin da zaben Shugaban kasa na shekarar 2023 ke karatowa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake yin magana akan wanda zai gajeshi. Idan za'a iya...

Dalilin da ya sanya na gina makarantar tsangaya ga Almajirai a Arewa – Goodluck Jonathan

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa ya rungumi tsarin ilimin makarantun Almajirai ne a lokacin mulkinsa, domin ya shigar da tsarin...

Labari mai dadi: Bankin duniya ya bawa gwamnatin tarayya naira tiriliyan 311 ta rabawa talakawan Najeriya

Gwamnatin shugaba Buhari ta ƙaddamar da wani sabon shiri mai suna NG-CARES da naira tiriliyan 311.2 domin farfaɗo da tattalin arzikin kasaShirin zai bayar...

Shugaban ƙasar Amurka, Joe Biden, ya naɗa alƙaliya mace Musulma ta farko a Amurka a tarihi

Shugaban Amurka, Joe Biden, ya naɗa mace Musulma Ba-Amurkiya ta farko da za ta zama alkali a wata kotun tarayya da ke Amurka, fadar...

Zaben 2023: Cancanta za mu bi wajen zaɓar shugaban ƙasa -inji dattawan arewa

Ƙungiyar dattawan arewa ta tabbatar da cewa yankin arewa zai zaɓi ɗan takarar shugaban ƙasa wanda ya cancanta ne, ba tare da yin la'akari...

Shugaban Kasa Buhari Ya Ce Ya Yi Iyakar Iyawar kokarinsa ga ‘yan Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa shekaru 7 da ya yi yana shugabancin kasar NajeriyaShugaban ya bayyana cewa ya yi iyakar kokarin sa ga...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsShugaban kasa