20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Shugaba Buhari

Sauyin yanayi: Ƙasashen Turai munafukai ne -Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna yatsa ga ƙasashen Yammacin duniya kan rashin ɗaukar matakan da suka dace domin daƙile matsalar sauyin yanayi.Shugaba Buhari...

Ƴan Najeriya ba su da dalilin yin ƙorafi saboda yunwa -Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ƴan Najeriya ba su da wani dalilin da zai sanya su yi ƙorafi akan yunwa bayan ƙasar...

Babban bankin Najeriya (CBN) zai sauya fasalin wasu daga cikin takardun kudin Naira

Babban bankin Najeriya (CBN) a ranar Laraba yace zai sauya fasalin takardar kudin N200, N500 da N1000.Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, shine ya...

Shugaba Buhari ya kori wani babban jami’in gwamnatin sa daga mukamin sa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sallami wani babban jami'in gwamnatin sa daga mukamin sa.Shugaba Buhari ya kori Effiong Akwa, shugaban hukumar raya yankin Neja...

Ba tabbas ko mun biya bukatun ‘yan Najeriya, sun cika burika akan gwamnatin mu -Aisha Buhari

Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari, ta bayyana cewa bata da tabbas ko gwammatin mijinta ta biyawa 'yan Najeriya bukatun su saboda yawan burikan da...

Ina matuƙar jin zafin yajin aikin da ASUU ke yi -Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yace yana jin raɗaɗin zafin cigaba da yawaitar samun tsaikon da ɓangaren ilmin gaba da sakandire ke samu a ƙasar...

Gwamnatina ta taka rawar gani sosai -Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatin sa tayi abin a zo a gani duk da ƙarancin kuɗaɗen da ta samu.Shugaba Buhari wanda...

Nafi Buhari ƙaunar Najeriya nesa ba kusa ba -Sheikh Ahmed Gumi

Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya ƙaunar ƙasar nan kamar yadda yake yi.Sheikh Ahmed Gumi ya faɗi hakan ne...

Shugaba Buhari ya naɗa ɗan’uwan matar sa MD na kamfanin buga kuɗin Najeriya

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da naɗin Ahmed Halilu a matsayin babban manajan kamfanin buga kuɗi wato Nigerian Security Printing and Minting Company,...

“A Aljanna kuke, Buhari yafi shugaban ƙasar mu” Cewar wani ɗan ƙasar Kamaru ga ƴan Najeriya

Wani mutum ɗan ƙasar Kamaru a cikin wani bidiyo da ya karaɗe shafin TikTok, ya nuna cewa gwamnatin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari tafi nesa...

Maharaj ji ya shawarci masu sukar tikitin musulmi/musulmi na APC

Wanda ya kafa One Love Family, Satguru Maharaj ji, ya roƙi waɗanda ke sukar tikitin muslim/muslim na jam'iyyar APC a takarar shugaban ƙasa da...

Har yanzu ni ɗan a mutun Buhari ne -Ɗaya daga cikin fasinjojin da aka sako

Ɗaya cikin mutanen da aka sako waɗanda aka sace a harin jirgin ƙasan Abuja-Kaduna, Hassan Usman, ya bayyana cewa har yanzu shi ɗan a...

Gwamnatin tarayya ta siyowa Nijar motocin N1.15bn, ta bayar da ƙwararan dalilai

Gwamnatin tarayya a ranar Laraba ta kare matakin ta na fitar da N1.15bn domin siyan motoci ƙirar SUV guda 10 ga jamhuriyar Nijar, inda...

Ban taɓa ganin lusarin shugaban ƙasa irin Buhari ba -Salihu Tanko Yakasai

Ɗan takarar gwamnan Kano a ƙarƙashin jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP), Salihu Tanko Yakasai, ya yiwa shugaba Buhari wankin babban bargo kan yadda ya...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsShugaba Buhari