A rabamu, mijina ba ya tabuka min komai a shimfidar aure, Matar aure ga kotu
Wata ‘yar kasuwa, Monica Gambo, a ranar Juma’a ta maka mijinta, Yakubu Gambo gaban kotun Nyanya da ke Abuja akan kin bata hakkinta na...
A rabamu, mijina ba ya sassauta min a shimfidar aure, ba dare ba rana, matar aure ga kotu
Wani magidanci, Rasheed Afeez ya maka matarsa a gaban kotun Ibadan inda yake bukatar a raba aurensu saboda matarsa ba ta barinsa ya kwanta...