Sheikh Mohyiddin, Malamin da ya shafe shekara 50 bai taba fashin Sallah ba a Masallacin Annabi ya rasu
Allah ya yiwa Sheikh Mohyiddin rasuwa yayin da yake da shekaru 107, ya yayi rayuwa ta karatun Al-Qur'ani mai girma a wani dan karamin daki da yake zaune...