29 C
Abuja
Saturday, December 3, 2022

Tag: Sheikh Gumi

Abinda muka tattauna da Peter Obi -Sheikh Gumi

Sanannen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana abinda suka tattauna da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP),...

Nafi Buhari ƙaunar Najeriya nesa ba kusa ba -Sheikh Ahmed Gumi

Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya ƙaunar ƙasar nan kamar yadda yake yi.Sheikh Ahmed Gumi ya faɗi hakan ne...

Bello Turji ya saki duk wadanda yayi garkuwa da su kuma ya tuba -Sheikh Gumi

Sananen malamin nan na Najeriya, Sheik Gumi, ya fitar da bayanai akan kasurgumin shugaban 'yan bindiga, na jihar Zamfara, Bello Turji.Sheikh Gumi ya bayyana...

Sheikh Gumi ya yi martani kan gobarar gidansa, ya ce daga Allah ne

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana gobarar da ta ƙona wani ɓangare na gidansa da nufin Allah ne.Hakan ya faru ne...

Ku Bayyana Shaidar Kun Kashe Shugabannin Ƴan Bindiga, Gumi ga Sojojin Najeriya

Shahararren Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya buƙaci Sojojin Najeriya dasu gabatar da wasu shaidu da zasu tabbatar da cewa sun kashe...

MBF sun caccaki Sheikh Ahmad Gumi a kan ziyarar da ya kai wa ‘yan bindiga

A ranar Lahadi ne kungiyar MBF da CNG sun caccaki malamin addinin nan, Ahmad Gumi, wanda ya shawarci gwamnatin tarayya ta biya wa...

Sheikh Ahmad Gumi ya bukaci FG da ta yi amfani da kasafin tsaro wurin biyan bukatun Fulani

Sheikh Ahmad Gumi ya shawarci gwamnatin tarayya da ta dakatar da amfani da makamai wurin yaki da ta'addanci a arewa A cewarsa, gwamnati...

Sheikh Gumi ya yi wa’azin da ya sanya ‘yan bindiga tuba da ajiye makamansu

Akalla 'yan bindiga 600 ne suka zubar da makamansu bayan sauraron wa'azi mai ratsa jiki daga Sheikh Gumi A jiya ne babban malamin...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsSheikh Gumi